Wannan karon Sharhin Muryar Amurka ya tabo batun mutunta doka da oda ne a matakin kasa da kasa
Amurka za ta ci gaba da yin aiki tare da kawayenta a gabashin Afirka domin dakile hanyoyin da ISIS da al-Shabaab ke samun kudadensu, a wani mataki na kassara wadannan kungiyoyin ‘yan ta’adda.
Babu shakka, “Afirka na dauke da kasashe 17 da suka fi fuskantar barazanar sauyin yanayi, kamar yadda Jakadar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya, Linda Thomas Greenfield ta fada a watan Oktoban 2022.
Shirin fitar da hatsin, wanda Majalisar Dinkin Duniya ta samar, na kunshe ne da aikawa da hatsi daga wasu muhimman tashoshin jiragen ruwa uku a Ukraine.
Yau sharhin Muryar Amurka mai bayyana ra'ayin Gwamnatin Amurka ya mai da hankali ne kan muhimmancin hana 'yan ta'adda da dangoginsu safarar albarkatun kasa.
Wannan karon sharhin Muryar Amurka, mai bayyana ra’ayin gwamnatin Amurka, ya mai da hankali ne kan yadda ake aikata laifuka masu nasaba da illanta tsarin rayuwar halittu
Wannan karon Sharhin Muryar Amurka ya tabo batun samar da abinci a duniya, muhimmancin hakan, da kuma yadda ya kamata a yi hakan.
Sharhin Muryar Amurka, mai bayyana ra'ayin gwamnatin Amurka, wannan karon ya tabo batun zanga zangar da ake kan yi a Iran kan mutuwar budurwar nan mai suna Mahsa Amini
A ziyarar da ya kai kasar Cambodia kwanan nan, sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya inganta alakar da ke tsakanin kasashen biyu da jama'a tsakanin Amurka da Cambodia. Ya kuma jaddada cewa, Amurka ta himmatu wajen kiyaye al'adun gargajiya da dukiyoyin jama'a.
Sharhin Muryar Amurka na wannan karon ya mai da hankali ne kan kokarin da masu ruwa da tsaki ke yi na maido da kwanciyar hankali a Sudan
Load more